Nneka Ozioko ta ce murna ta ke akan shugaba ya dawo da wuri domin ya cigaba da aiki shi da kuma fada akan cin hanci da ya rikita kasar Najeriya
- Buhari ya tsara abubuwa masu kyau da za su yi wa kasar ama sai an wanye da cutar cin hanci tukun. Ta aka ne kasar za ta samu daraja a kashashen waje
- Wani ma’aikatan gwamnati da sunan Victor Ezema ya roki yan Najeriya su wa shugaban kasa adua ya kara samun lafiya

Wasu mutane a jihar Enugu sun fito yau suna murna akan dawowan lafiya shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ashe mutanen Nsukka kusa da Enugu sun sa ido suna jiran shugaban kasa ya dawo daga tafiya kiwon lafiya shi a kasar Ingila.
Mutane Enugu sun ji dadi cewar, matan shugaban kasa, da yaran shi sun fito sun mishi maraba da shi ma cikin lafiyan shi. Sun gode ma ubangiji da ya bashi koshin lafiya.
Wani baban jami’yyar APC, Desmond Ugwu ya nuna godiya shi ga Allah da ya dawo da shugaban kasa lafiya. Ya ce:“Ina murna shugaban mu ya dawo, yanzu kuma ya ci gaba da aiki shi ma yan kasar Najeriya da sun fito sun zabe shi.”
Wata lauya yancin ɗan adam, Nneka Ozioko ta ce murna ta ke akan shugaba ya dawo da wuri domin ya cigaba da aiki shi da kuma fada akan cin hanci da ya rikita kasar Najeriya.
Ta ce:“Gwamnatin Buhari ya tsara abubuwa masu kyau da za su yi wa kasar ama sai an wanye da cutar cin hanci tukun. Ta aka ne kasar za ta samu daraja a kashashen waje.”
Ta gode wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo akan yadda ya rike kasar da Buhari ba ya nan.
Wani ma’aikatan gwamnati da sunan Victor Ezema ya roki yan Najeriya su wa shugaban kasa adua ya kara samun lafiya.“Mu wa shugabanin mu adua, Allah ne ke bada lafiya. Tun da gashi ya dawo, mu yi mishi adua domin shugabanci daga garin Allah ne,”ya fada



This post has no comments - be the first one!